Mutanen da aka kashe sun gudo ne daga yankunan Malam Fatori da Doron Baga a Najeriya saboda tsananin ta’addancin Boko Haram. Yankin Diffa na Nijar, wanda ke kan iyaka da Najeriya da Chadi ...