Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na 2, ya bayyana rudanin da masarautar ta tsinci kanta a ciki sakamakon kawanyar da jami’an ...
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda ...
Kamfanin yace rushewar babban layin lantarkin ta faru ne da misalin karfe 1 da mintuna 33 na ranar yau, Laraba, abin da ya ...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi karin haske a kan cewa babu sabon nau'in kwayar cutar korona samfurin XEC, da aka gano a ...
Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil'adama a Nijar CODDH ta yi wa hukumomin mulkin sojan kasar hannunka mai sanda dangane da ...
A karon farko a yakin basasar da aka dade ana gwabzawa a kasar, a yanzu gwamnati tana da iko ne kadai da manyan larduna uku ...
Isra'ila ta kwace ikon wani yanki na tuddan Golan tare da kai hari kan masana'antun makamai da ke kusa da Damascus bayan ...
A cikin wani jawabi da ya yi a fadar White House, Biden ya ce rugujewar mulkin dangin Assad na tsawon shekaru da dama, wata ...
Firai Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu na daf da gurfana a gaban kotu a gobe Talata a karon farko a shari’ar da yake ...
Direba da ma’aikatan jirgin sun yi nasarar juya akalarsa zuwa filin jirgin saman Maiduguri tare da yin saukar gaggawa domin ...
Shekaru fiye da goma kenan da Syria ta fada cikin rikicin yakin da ya daidaita kasar tare da tilasta wa miliyoyi rikidewa ...
Dubban magoya bayan babbar jam’iyyar adawa ta NDC ne suka hallara a filin wasa na Zurak da ke unguwar Madina, a Accra babban ...